Leviticus 13:57 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ya sāke bayyana a rigar, ko a tariyar zaren, ko a kayan da aka saƙa, ko a kayan da aka yi da fatar, to, yana yaɗuwa ke nan, kuma dole a ƙone duk abin da yake da cutar rigar da wuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ بَايَنْ طَنْ لُواْكَثِ ڢُمْڢُنَرْ تَا سَاكٜىٰ ٻُلُّواْوَ أَ رِغَرْ، كُواْ أَ سَاڧَرْ، كُواْ أَ ڢَتَرْ، تُواْ، ثُوتَرْ مَيْ يَطُوَ ثٜىٰ، سَيْ عَڧُواْنٜىٰ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ڢُمْڢُنَرْ أَوُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan tabon ya sāke bayyana kuma a rigar, ko a tariyar zaren, ko a waɗarin, ko a kan abin da aka yi da fata, ya yaɗu, sai a ƙone abin da yake da kuturtar.