Leviticus 14:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya tsoma yatsarsa ta dama cikin man da yake a tafin hannunsa, kuma da yatsar zai yayyafa man a gaban Ubangiji sau bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَسَا يَڟَرْسَ تَهَنُّنْ دَامَ أَ مَنْ دَيَكٜىٰ حَنُّنْ هَغُنْسَ، يَيَيَّڢَا مَيْ سَوْ بَݣَويْ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma tsoma yatsan hannunsa na dama a cikin man da yake a tafin hannunsa na hagu, ya yayyafa man da yatsansa sau bakwai a gaban Ubangiji.