Leviticus 14:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran man a tafin hannunsa firist zai sa a kan wanda za a tsabtaccen ya kuma yi kafara dominsa a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฑูŽุบู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ุฐูŽูŠู’ ุธูุจูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ู†ูŽู…ูุชูู…ูู†ู’ุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ฺขูุฑูุณู’ุชู ุฐูŽูŠู’ ูŠูฺงูŽูฐุนูุฏูŽ ุชูŽฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐูˆูŽุฑู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran man kuma da ya ragu cikin tafin hannunsa, firist ษ—in zai shafa a kan wanda za a tsarkake. Firist zai yi kafara dominsa gaban Ubangiji.