Leviticus 14:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโan nan firist ษin zai miฦa hadaya don zunubi ya kuma yi kafara saboda wannan da za a tsabtacce daga rashin tsarkinsa. Bayan haka, firist zai yanka hadaya ta ฦonawa
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุจูุณูุบู ฺงููฐุนูุฏูุฑู ููุฏูุงูู ุชฺููุจูุชูุซูููฐูู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุนูููููฐ ฺูุจูุชูุซูููฐูู ุฏูุบู ฺงูุธูููุชูุฑู ุซููุชูุฑูุ ุจูุงูููู ุญููู ุณููู ฺขูุฑูุณูุชู ูููููููู ุฏูุจููุฑู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai firist ya miฦa hadaya don zunubi domin ya yi kafara, don rashin tsarkin mutumin. Daga baya ya yanka hadaya ta ฦonawa.