Leviticus 14:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Waɗannan su ne ƙa’idodi domin mutumin da yake da cuta a lokacin tsabtaccewarsa, sa’ad da aka kawo shi ga firist.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«وَنَّنْ عِتَثٜىٰ ڧَٰعِدَرْ دَ ذَاعَ بِے أَ رَانَرْ دَ ذَاعَ ڟَبْتَثٜىٰ مَيْ مُوغُوَرْ ثُوتَرْ ڢَتَ؞ «ذَاعَكَٰوُاْ شِ أَغَبَنْ ڢِرِسْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
waɗannan ka'idodi da za a bi a ranar tsarkakewar mai kuturta. Sai a kawo shi ga firist.