Leviticus 14:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga cikin man da yake a tafinsa zai zuba a wuri da ya zuba jinin hadaya don laifi, a leษatun kunnen dama na wanda za a tsabtaccen, a babban yatsar hannun damansa da kuma a babban yatsar ฦafa damansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุณูููุฑููู ู
ูููุฏู ููุฑูุบู ุงูู ุญูููููู ฺขูุฑูุณูุชูุ ฺขูุฑูุณูุชู ุทููู ุฐููู ุทูุจู ููุณูุง ุงูู ููููฐูปูููฐูู ูููููููฐูู ุฏูุงู
ู ููู
ูุชูู
ููู ุฏู ุนูููููฐ ฺูุจูุชูุซูููฐูู ุนูุจูุจููุฑู ฺูููุฑูุณู ุชูููููููู ุฏูุงู
ู ุฏู ุจูุจููุฑู ฺูููุฑูุณู ุชฺูงฺูขูุฑู ุฏูุงู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma shafa man da ya ragu cikin hannunsa a leษatun kunnen dama na wanda za a tsarkake, da a babban yatsan hannun damansa, da kuma a babban yatsan ฦafar damansa, a inda aka shafa jinin hadaya don laifin.