Leviticus 14:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firist zai fita waje da sansani ya bincike shi. In mutumin ya warke daga cutar fatar jiki mai yaɗuwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْ كَيْ شِ بَايَنْ ذَنْغُواْ يَدُدُّوبَ شِ؞ عِدَنْ مَيْ ثُوتَرْ يَوَرْكٜىٰ دَغَ مُوغُوَرْ ثُوتَرْ نَنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist ɗin zai fita zuwa bayan zango ya dudduba shi. Idan kuturun ya warke daga cutar kuturtar,