Leviticus 14:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ษaya kamar hadaya don zunubi ษayan kuma kamar hadaya ta ฦonawa, tare da hadaya ta gari. Ta haka firist zai yi kafara a gaban Ubangiji a madadin wanda za a tsabtacce.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ููููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจูุ ุทููููู ููู
ู ุฏููุงูู
ููู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุชูุฑูููฐุฏู ููุฏูุงูู ุชฺููููุ ุชููููู ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ฺููงููฐุนูุฏูุฑู ฺูุจูุชูุซูููฐููุฑู ู
ูุชูู
ููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ษaya domin hadaya don zunubi, ษaya kuma don hadaya ta ฦonawa tare da hadaya ta gari. Firist ษin kuma zai yi kafara a gaban Ubangiji domin wanda ake tsarkakewar.