Leviticus 14:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne ƙa’idodi domin mutumin da yake da cutar fatar jiki wanda kuma ba zai iya samun abubuwan hadaya ta kullum domin tsabtaccewarsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ ڧَٰعِدَ ثٜىٰ غَمٜىٰدَ مَيْ مُوغُوَرْ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے وَنْدَ بَذَيْ عِيَ كَٰوُاْ أَبُبُوَنْ هَدَايَ دُواْمِنْ ڟَبْتَثٜىٰوَرْسَ يَدَّ عَكٜىٰ بُڧَاتَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ita ce doka a kan mai ciwon kuturta wanda ba shi da isasshen abin bayarwa don yin hadayun tsarkakewarsa.