Leviticus 14:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dole maigidan ya tafi ya faɗa wa firist ya ce, ‘Na ga wani abu da ya yi kamar cutar fatar jikin da take a riga a cikin gidana.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْغِدَنْ يَڢَطَا وَڢِرِسْتِ ثٜىٰوَ يَنَ غَنِ كَمَرْ أَݣَويْ ٻُلُّواْوَرْ ڢُمْڢُنَ أَغِدَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da ya ga kuturta a gidansa, tilas ya je ya faɗa wa firist.