Leviticus 14:36 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firist zai umarci a fitar da kome a gidan kafin ya shiga ya bincike cutar fatar jiki da take a rigar, saboda babu abin da yake gidan da za a furta marar tsarki ne. Bayan haka firist zai shiga ya dudduba gidan.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุชูŽ ุงู”ูŽ ฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู”ูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูŠูŽุดูุบูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽุฏูุฏู‘ููˆุจูŽ ฺขูู…ู’ฺขูู†ูŽุฑู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุณูฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูุž ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุณูŽูŠู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ูŠูŽุดูุบูŽ ุบูุฏูŽู†ู’
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist kuwa ya umarta a fitar da dukan abin da yake cikin gidan kafin ya tafi ya dudduba tabo, domin kada kome da yake cikin gidan ya ฦ™azantu. Bayan haka sai firist ya shiga, ya duba gidan.