Leviticus 14:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
firist ɗin zai fita a bakin ƙofar gidan ya rufe ta na kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتِ يَڢِتَ دَغَ ثِكِنْ غِدَنْ يَكُلّٜىٰ ڧُواْڢَرْ غِدَنْ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai firist ɗin ya fita daga cikin gidan zuwa ƙofa, ya rufe gidan har kwana bakwai.