Leviticus 14:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai umarta a ciccire duwatsun da suke da cutar a zubar a wuri marar tsarki waje da birnin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتِ يَعُمَرْتَ عَثِثِّرٜىٰ دُووَڟُنْ دَسُكٜىٰ دَ عَلَمَرْ ڢُمْڢُنَ أَ جٜىٰڢَرْ دَسُو أَوُرِے مَيْ ڧَظَنْتَا عَبَايَنْ غَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya umarta a ciccire duwatsun da suke da cutar, a zuba a wuri marar tsarki can bayan birnin,