Leviticus 14:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In cutar fatar jiki da take ta rigar ta sāke bayyana a gidan bayan an ciccire duwatsu aka kankare gidan aka kuma yi shafe,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ ڢُمْڢُنَرْ تَا سَاكٜىٰ ٻُلُّواْوَ أَغِدَنْ، بَايَنْدَ عَكَ ڢِتَرْدَ دُووَڟُنْ، عَكَ كَنْكَرٜىٰ غِدَنْ، عَكَ كُمَ سَا وَغِدَنْ سَابُوانْ شَاڢٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan cutar ta sāke ɓulla a cikin gidan bayan da aka ciccire duwatsun, aka kuma kankare gidan, aka yi masa shafe,