Leviticus 14:44 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
firist zai je ya bincika shi, in kuwa cutar ta bazu a gidan, to, muguwar cuta ce; gidan marar tsarki ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุณูุชู ุฐฺูููขูุชููุงู ููุฏูุฏูููุจูุ ุนูุฏููู ฺขูู
ฺูขูููุฑู ุชูุง ููุทู ุงููุบูุฏูููุ ููููููู ู
ููุบูููุฑู ฺขูู
ฺูขูููุซูููฐ ู
ููู ููุทููู ุซููููู ุบูุฏูููุ ุบูุฏููู ุชฺูงูุธูููุชู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai firist ya je ya duba, idan cutar ya yaษu a gidan, to, muguwar kuturta ce, gidan marar tsarki ne.