Leviticus 14:45 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole a rushe gidan, a fid da duwatsun, katakai da kuma dukan shafen daga birnin zuwa wuri marar tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَ رُشٜىٰ غِدَنْ دَ دُووَڟُنْ دَ كَتَكَنْ، تَرٜىٰدَ شَاڢٜىٰنْ غِدَنْ، عَكَيْسُ أَوُرِے مَيْ ڧَظَنْتَا عَبَايَنْ غَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai a rushe gidan, a kwashe duwatsun gidan, da katakansa, da shafensa duka a zubar bayan birni a wuri marar tsarki.