Leviticus 14:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma in firist ya zo ya bincika gidan kuma cutar fatar jiki da take ta rigar ba tă bazu ba bayan an yi wa gidan shafe, zai furta gidan tsarkakakke, domin cutar ta tafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا عِدَنْ ڢِرِسْتِ يَذُواْ يَدُدُّوبَ غِدَنْ، كُمَ ڢُمْڢُنَ بَتَيَطُبَ بَايَنْدَ عَكَيِ سَابُوانْ شَاڢٜىٰنْ، تُواْ، سَيْ ڢِرِسْتِ يَسَنَرْدَ غِدَنْ ثٜىٰوَ شِے مَرَرْ ڧَظَنْتَنٜىٰ، غَمَا ثُوتَرْ ڢُمْڢُنَرْ تَٻَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan firist ɗin ya zo, ya dudduba, ya ga tabon bai yaɗu a gidan ba, bayan da an yi wa gidan shafe, sai firist ya hurta, cewa, gidan tsattsarka ne domin tabon ya warke.