Leviticus 14:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan firist zai umarta a kashe ɗaya daga cikin tsuntsayen a bisa ruwa mai kyau a tukunyar laka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتِ يَعُمَرْتَ عَيَنْكَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ ڟُنْڟَيٜىٰنْ عَبِسَ تُكُنْيَرْ لَاكَ ثِكٜىٰ دَ ضُوَ دَغَ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai firist ya umarta a yanka tsuntsu ɗaya a kaskon da yake cike da ruwa mai gudu.