Leviticus 14:50 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai yanka ɗaya daga cikin tsuntsayen a bisa ruwa mai kyau a cikin tukunyar laka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ يَنْكَ ڟُنْڟُ طَيَ عَبِسَ تُكُنْيَرْ لَاكَ ثِكٜىٰ دَ ضُوَ دَغَ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai a yanka tsuntsu ɗaya a kasko cike da ruwa mai gudu.