Leviticus 14:52 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai tsabtacce gidan da jinin tsuntsun, ruwa mai kyau, tsuntsu mai ran, itacen al’ul, hizzob da kuma jan ƙyalle.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَيْ ڟَبْتَثٜىٰ غِدَنْ دَ جِنِنْ ڟُنْڟُ دَ ضُوَ مَيْ غُدُ دَ ڟُنْڟُ مَيْ رَيْ، تَرٜىٰدَ إِتَاثٜىٰنْ سٜىٰدَ دَ غَنْيٜىٰنْ إِظُوابْ دَ جَنْ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka zai tsarkake gidan da jini tsuntsun, da ruwa mai gudu, da tsuntsu mai ran, da itacen al'ul, da ɗaɗɗoya, da jan alharini.