Leviticus 14:53 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan zai saki tsuntsu mai rai ɗin a fili waje da birnin ya tafi. Ta haka zai yi kafara saboda gidan, gidan kuwa zai zama tsarkakakke.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً ذَيْ سَكِ ڟُنْڟُ مَيْ رَيْ يَتَڢِے بَايَنْ غَرِ ذُوَا دَاجِ؞ تَهَكَ ذَيْ يِڧَٰعِدَرْ ڟَبْتَثٜىٰوَرْ غِدَنْ، غِدَنْ كُوَ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ مَرَرْ ڧَظَنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya saki tsuntsu mai ran daga birni ya tafi saura. Ta haka zai yi kafara domin gidan, gidan kuwa zai tsarkaka.