Leviticus 14:57 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don a tabbatar sa’ad da wani abu mai tsarki da marar tsarki. Waɗannan su ne ƙa’idodi domin cutar fatar jiki mai yaɗuwa da cutar fatar jikin da take a riga.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ عَتَبَّتَا كُواْ أَبِنْ مَيْ ڧَظَنْتَا كُواْ مَرَرْ ڧَظَنْتَا نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don a tabbatar lokacin da suke tsarkakakku da lokacin da ba su da tsarki.