Leviticus 15:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma duk wanda ya taษa wani abu cikin abubuwan da suke a ฦarฦashin sirdin zai ฦazantu har yamma; duk wanda ya ษauki abubuwan nan dole yฤ wanke rigunansa, yฤ kuma yi wanka, zai kuwa ฦazantu har yamma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ููุชููปู ุงููุจูููุฏู ู
ููู ุทูุบูุฑู ููุฐููููู ุนูููููุ ุฐููู ฺงูุธูููุชู ุญูุฑู ููู
ููุ ุดู ููููุฏู ููุทููููู ุงููุจูููุฏู ู
ูุชูู
ููู ููุชููปู ูููุงู ููุฐููููู ุนูููููุ ุฐููู ููููููููฐ ุฑููุบูููููุณู ูููู ูููููู ุฏู ุถูููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุฐููู ฺงูุธูููุชู ุญูุฑู ููู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya taษa kowane abin da yake ฦarฦashin sirdin zai ฦazantu har maraice, duk kuma wanda ya ษauki wannan abu, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ฦazantu har maraice.