Leviticus 15:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Duk wanda mai ɗiga ya taɓa ba tare da ya wanke hannuwansa da ruwa ba, dole yă wanke rigunansa yă kuma yi wanka, zai kuma ƙazantu har yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مَيْ طِغَرْ يَتَٻَ وَنِ، بَاتَرٜىٰدَ شِے مَيْ طِغَرْ يَوَنْكٜىٰ حَنُّنْسَ أَ ضُوَ بَ، تُواْ سَيْ وَنْدَ عَكَ تَٻَ طِنْ يَوَنْكٜىٰ رِيغُنَنْسَ يَيِ وَنْكَ دَ ضُوَ، عَمَّا دُكْدَهَكَ ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda kuma mai ɗigar ya taɓa da hannunsa da bai wanke ba, sai wanda aka taɓa ɗin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ƙazantu har maraice.