Leviticus 15:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Sa’ad da aka tsabtacce mai ɗigar, zai ɗauki kwana bakwai don tsabtaccewarsa; dole yă wanke rigunansa, yă kuma yi wanka mai tsabta, zai kuwa zama tsarkakakke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَدَّ مَيْ طِغَرْ يَوَرْكٜىٰ، سَيْ يَڧِرْغَ ݣُونَ بَݣَويْ دُواْمِنْ ڟَبْتَثٜىٰوَرْسَ؞ ذَيْ وَنْكٜىٰ رِيغُنَنْسَ، يَيِ وَنْكَ دَ ضُوَ دَغَ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ، ذَيْ ذَمَ مَرَرْ ڧَظَنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mai ɗigar ya warke, sai ya ƙidaya ranaku bakwai don tsarkakewarsa, ya wanke tufafinsa, ya yi wanka a ruwa mai gudu, zai tsarkaka.