Leviticus 15:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da namiji ya kwana da mace ya kuwa zub da maniyyi, dole dukansu biyu su yi wanka, za su kuma ƙazantu har yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ نَمِجِ يَݣُونَ دَ مَثٜىٰ حَرْ مَنِيِّ يَڢِتَ، دُكَنْسُ ذَاسُيِ وَنْكَ دَ ضُوَ، عَمَّا دُكْدَهَكَ ذَاسُ ڧَظَنْتُ حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutum ya kwana da mace, sai su yi wanka da ruwa, sun ƙazantu har maraice.