Leviticus 15:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Duk abin da ta kwanta a kai a lokacin al’adarta zai ƙazantu, kuma duk abin da ta zauna a kai zai ƙazantu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ أَبِنْ ݣُونْثِيَرْدَ مَثٜىٰنْ تَݣُونْتَ عَكَيْ كُواْ تَذَوْنَ عَكَيْ أَ لُواْكَثِنْ أَلْعَادَرْتَ ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk abin da ta kwana a kai a lokacin rashin tsarkinta zai ƙazantu, haka kuma abin da ta zauna a kai zai ƙazantu.