Leviticus 15:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In namiji ya kwana da ita, al’adarta kuwa ta taɓa shi, zai ƙazantu na kwana bakwai; duk kuma gadon da ya kwanta a kai, zai ƙazantu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ نَمِجِ يَݣُونَ دَ عِتَ، ڧَظَنْتَرْتَ تَشَاڢٜىٰشِ، ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞ دُكْ أَبِنْ ݣُونْثِيَرْدَ يَݣُونْتَ عَكَيْ ذَيْ ڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuma wani ya kwana da ita, rashin tsarkinta zai shafe shi. Zai zama marar tsarki har kwana bakwai. Kowane gado da ya kwanta a kai zai ƙazantu.