Leviticus 15:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko ɗigar ta ci gaba da fitowa daga azzakarinsa ko an tsere ta, za tă sa mutumin yă zama marar tsarki. Ga yadda ɗigarsa za tă kawo ƙazantuwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَمَا طِغَرْ تَنَ ڢِتُواْوَ دَغَ أَذَّكَرِنْ، كُواْ كُوَ تَتُواْشٜىٰ بَاكِنْ أَذَّكَرِنْ، مُتُمِنْ يَا رِغَا يَا ڧَظَنْتُ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko al'aurar tana ɗiga ko ta daina shi dai ƙazantacce ne.