Leviticus 15:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne ƙa’idodi a kan wanda yake ɗiga, da wanda yake zubar da maniyyi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«وَنَّنْ عِتَثٜىٰ ڧَٰعِدَ غَمٜىٰدَ دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ طِغَ دَغَ أَذَّكَرِنْسَ دَ وَنْدَ يَڧَظَنْتُ سَبُواْدَ ظُبُواْوَرْ مَنِيِّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne ka'idodi a kan wanda yake ɗiga, da wanda yake zubar da maniyyi, ƙazantacce ne.