Leviticus 15:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Duk gadon da mutumin mai ɗigar ya kwanta a kai, zai zama marar tsarki, kuma duk abin da ya zauna a kai, zai zama marar tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ أَبِنْ ݣُونْثِيَرْدَ مُتُمِنْ يَݣُونْتَ عَكَيْ يَڧَظَنْتُ؞ دُكْ كُمَ أَبِنْدَ مُتُمِنْ يَذَوْنَ عَكَيْ يَڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane gado da mai ɗigan ya kwanta a kai ya ƙazantu, da kowane abu da ya zauna a kai ya ƙazantu.