Leviticus 15:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโIn mai ษiga ya tofa miyau a kan wani wanda yake tsarkakakke, dole tsarkakakken nan yฤ wanke rigunansa, yฤ kuma yi wanka, zai kuma ฦazantu har yamma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ู
ููู ุทูุบูุฑู ููุชููุงฺูขู ูู ูููู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุง ู
ูููููุ ุชููุงูุ ููููุฏู ุนููู ุชููุงฺูขู ูู ู
ููููู ุฐููู ููููููููฐ ุฑููุบูููููุณูุ ูููู ูููููู ุฏู ุถูููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุฐููู ฺงูุธูููุชู ุญูุฑู ููู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mai ษigar ya tofar da yau a kan wanda yake da tsabta, sai mutumin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, zai ฦazantu har maraice.