Leviticus 16:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya yi magana da Musa bayan mutuwar ’ya’yan Haruna biyu maza waɗanda suka mutu sa’ad da suka kusaci Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ دَ مُوسَٰى بَايَنْ مُتُوَرْ یَیَ مَظَا بِيُ نَ هَٰرُونَ، وَطَنْدَ سُكَ مُتُ سَعَدَّ سُكَذُواْ غَبَنْ يَهْوٜىٰهْ يَدَّ بَيْ ثَنْثَنْتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya yi magana da Musa bayan rasuwar 'ya'yan Haruna, maza biyu, sa'ad da suka hura wuta marar tsarki a gaban Ubangiji, suka mutu.