Leviticus 16:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โHaruna zai kawo bijimi domin hadayarsa ta zunubi don yฤ yi kafara wa kansa da kuma domin gidansa, zai kuma yanka bijimin domin nasa hadaya don zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ูููฐุฑูููู ูููููฐููุงู ูููููููู ุทููู ุจูุฌูู
ู ููููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุฏููุงูู
ููู ููููุณูุ ุฐููู ฺููงููฐุนูุฏูุฑู ุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐูููุจูููุณู ุฏู ููุบูุฏูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haruna kuma zai miฦa bijimi na yin hadaya don zunubin kansa, ya yi kafara don kansa da gidansa. Zai yanka bijimi na yin hadaya don zunubin kansa.