Leviticus 16:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai ɗauki faranti cike da garwashin wuta daga bagade a gaban Ubangiji, yă kuma cika hannunsa biyu da turare mai ƙanshin da aka niƙa yă kai su bayan labule.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ طَوْكِ ݣُونُواْ نَڧُواْنَ تُرَارٜىٰ ثِكٜىٰ دَ غَرْوَشِنْ وُتَادَغَ بَغَدٜىٰنْ دَيَكٜىٰ غَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ ذَيْ كُمَ ثِكَ حَنُّنْسَ بِيُ دَ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ، يَشِغَرْ دَشِ بَايَنْ لَبُلٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ɗauki faranti cike da garwashin wuta daga bagaden da yake a gaban Ubangiji, ya kuma cika hannunsa biyu da turare mai ƙanshi, ya shigar da shi bayan labulen.