Leviticus 16:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da Haruna ya gama yin kafara domin Wuri Mafi Tsarki, Tentin Sujada da kuma bagade, sai yă kawo akuya mai rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَايَنْدَ هَٰرُونَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَكَمَّلَ ڧَٰعِدَرْ ڟَبْتَثٜىٰوَ دُواْمِنْ وُرِے مَڢِے ڟَرْكِے دَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ غَبَاطَيَ دَ كُمَ بَغَدٜىٰنْ، ذَيْ كَٰوُاْ بُنْسُرُ مَيْ رَيْ طِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da ya gama yin kafara don Wuri Mai Tsarki, da alfarwa ta sujada, da bagaden, sai ya miƙa bunsuru ɗin mai rai.