Leviticus 16:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole mutumin da ya ฦ™one su yฤƒ wanke rigunansa yฤƒ kuma yi wanka, bayan haka zai iya shiga sansani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดู ู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺงููˆุงู’ู†ูœู‰ูฐุณูุŒ ุฐูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ุฑููŠุบูู†ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ุฌููƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุถููˆูŽุž ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุนููŠูŽ ุดูุบูŽ ุฐูŽู†ู’โ€Œุบููˆุงู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi wanda ya ฦ™one su, zai wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, bayan haka ya iya komawa zangon.