Leviticus 16:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga yadda Haruna zai shiga wuri mai tsarki, zai zo da ɗan bijimi domin hadaya don zunubi da kuma rago domin hadaya ta ƙonawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا يَدَّ هَٰرُونَ ذَيْ شِغَ وُرِے مَڢِے ڟَرْكِے؞ ذَيْ عِيَ شِغَ بَايَنْدَ يَمِيڧَ طَنْ بِجِمِ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دَ كُمَ ضَغُواْ دُواْمِنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sai Haruna ya shiga Wuri Mafi Tsarki bayan da ya kawo ɗan bijimi domin yin hadaya don zunubi, da rago don yin hadaya ta ƙonawa.”