Leviticus 16:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama a wannan rana za a yi kafara dominku, don a tsarkake ku. Saโan nan a gaban Ubangiji, za a tsarkake ku daga dukan zunubanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ฺููงููฐุนูุฏู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏููุงูู
ูููููุ ุฏููุงูู
ููู ุงฺูููุจูุชูุซูููฐูู ุฏูุบู ุฏููููู ุฐูููุจูููููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฐูู
ู ู
ูุฑูุณู ฺงูุธูููุชูุง ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama a wannan rana za a yi kafara dominsu, domin a tsarkake su daga dukan zunubansu, su zama tsarkakakku a gaban Ubangiji.