Leviticus 16:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yă yi kafara domin Wuri Mafi Tsarki, Tentin Sujada da bagade, da kuma saboda firistoci da kuma dukan jama’ar Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ يِڧَٰعِدَرْ ڟَبْتَثٜىٰوَ دُواْمِنْ وُرِے مَڢِے ڟَرْكِے دَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ غَبَاطَيَ دَ بَغَدٜىٰنْ؞ ذَيْ كُمَيِ ڧَٰعِدَرْ طَوْكَرْ أَلْحَكِنْ ذُنُبَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ نَدُكَنْ تَارُوانْ جَمَعَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai yi kafara domin Wuri Mai Tsarki, da alfarwa ta sujada, da bagaden. Sa'an nan kuma ya yi kafara domin firistocin, da dukan taron jama'ar.