Leviticus 16:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai ɗauki bunsurai biyu daga jama’ar Isra’ilawa na hadaya don zunubi da ɗan rago don hadaya ta ƙonawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُمَ ذَاسُ بَا هَٰرُونَ بُنْسُرَيْ بِيُ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ دَ ضَغُواْ طَيَ دُواْمِنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai karɓi bunsuru biyu daga taron jama'ar Isra'ila domin yin hadaya don zunubi, da rago ɗaya don yin hadaya ta ƙonawa.