Leviticus 16:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haruna zai kawo akuyar da ƙuri’a ta fāɗi a kai wa Ubangiji yă miƙa ta na hadaya don zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُنْسُرُنْ دَ ڧُرِعَ دُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ تَڢَاطُواْ عَكَنْسَ، هَٰرُونَ ذَيْ مِيڧَشِ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wanda kuri'ar Ubangiji ta faɗa a kansa, sai Haruna ya miƙa shi hadaya don zunubi ga Ubangiji.