Leviticus 17:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka na ce wa Isra’ilawa, “Babu waninku da zai ci jini, babu wani baƙon da yake zama a cikinku da zai ci jini.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا نَثٜىٰ وَدُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كُواْ كَطَنْ كَدَ وَنِ عَثِكِنْسُ كُواْ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْسُ يَثِ جِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Ubangiji ya faɗa wa mutanen Isra'ila, cewa, kada wani daga cikinsu, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu, ya ci jini.