Leviticus 17:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโDuk wani mutumin Israโila ko baฦon da yake zama a cikinku wanda ya ji wa wani dabba ko tsuntsu wanda ake ci ciwo, dole yฤ tsiyaye jinin yฤ rufe shi da ฦasa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนุฏููู ู
ูุชูู
ููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููุงู ุจฺูงููู ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซูููููุณูุ ููููุฏู ฺููขูุชู ฺขูุฑูููุชู ุญูุฑู ููููุงู
ู ุฏูุจูู ูููุงู ฺฺูููููู ุฏู ุงูููู ุนูููุซูุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ููุธูุจูุฑูุฏู ุฌููููู ุงููุจูููุฏู ููููุดูููฐ ููุฑฺูขูููฐ ุฏู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kowane Ba'isra'ile, ko baฦon da yake baฦunta a cikinsu ya tafi farauta, ya kama nama, ko tsuntsu da ake ci, sai ya zub da jininsa, ya rufe da ฦasa.