Leviticus 17:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin ran kowace halitta yana cikin jini. Shi ya sa na ce wa Israโilawa, โKada ku ci jinin wani halitta, domin ran kowace halitta yana cikin jinin; duk wanda ya ci shi dole a fid da shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฑููู ูููููุงูููุซูููฐ ุญูููุชูู ูููู ุซููููู ุฌูููููุชู ููููฐุ ุดูููุณูุง ฺููขูุทูุง ููู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุซูููฐูู ุจูุฐูุงุณูุซู ุฌููููู ููุชู ุญูููุชูู ุจูุ ุบูู
ูุง ุฑููู ููุฏููููู ุญูููุชูู ูููู ุซููููู ุฌูููููุชู ููููฐุ ุฏููู ููููุฏู ููุซู ุฌูููุ ุฐูุงุนู ููููุฑู ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ran dukan nama yana cikin jininsa, saboda haka Ubangiji ya faษa wa mutanen Isra'ila, cewa, faufau ba za su ci jinin kowace dabba ba, gama ran kowace dabba yana cikin jininta. Duk wanda kuwa ya ci shi, za a raba shi da jama'a.