Leviticus 17:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโKowa, ko haifaffe ษan ฦasa ko baฦo, da ya ci wani abin da aka sami a mace, ko naman jeji ya yayyage, dole yฤ wanke rigunansa, yฤ kuma yi wanka, zai kuma ฦazantu har yamma; saโan nan zai tsarkake.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนุฏููู ููููุฏู ููุซู ู
ููุดูููฐ ูููุงู ุงููุจูููุฏู ููุงู
ููู ุฏูุงุฌู ููููุดูููฐุ ูููุงู ุดู ุทููู ฺงูุณูุง ููููฐ ูููุงู ุจฺูงููุงู ููููฐุ ุณููู ููููููููููฐ ุฑููุบูููููุณู ูููู ูููููู ุฏู ุถูููุ ุฏูููุฏููููู ุฐููู ฺงูุธูููุชู ุญูุฑู ููู
ููุ ุณูุนููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya ci mushe, ko abin da namomin jeji suka yayyaga, ko shi Ba'isra'ile ne, ko baฦo ne, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, ya ฦazantu har maraice, sa'an nan zai tsarkaka.