Leviticus 17:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a maimakon kawo shi a matsayin hadaya ga Ubangiji a gaban tabanakul na Ubangiji, za a ษ—auki wannan mutum a matsayi mai laifin zub da jini, ya zub da jini, kuma dole a raba shi da mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ูŠูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ุดู ุนูŽฺงููˆุงู’ฺขูŽุฑู’ ุดูุบูŽ ุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ุณูŽุฏููˆูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽู…ููŠฺงูŽุดู ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ูŠูŽุธูุจูŽุฑู’ุฏูŽ ุฌูู†ู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุž ุงู”ูŽู„ู’ุญูŽูƒูู†ู’ ุฌูู†ูู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ูƒููˆูŽ ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽุบูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
bai kuwa kawo shi a ฦ™ofar alfarwa ta sujada don ya miฦ™a shi sadaka ga Ubangiji a gaban alfarwa ta sujada ba, alhakin jinin da ya zubar yana bisa kansa, za a fitar da wannan mutum daga cikin jama'arsa.