Leviticus 17:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya zama haka saboda Israโilawa su kawo wa Ubangiji hadayun da suke yi a filaye. Dole su kawo su ga firist, wato, ga Ubangiji, a ฦofar Tentin Sujada, su miฦa su a matsayin hadayun salama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ฺูููขูุฑู ููููููู ุนูู
ูุฑููู ุนูุชูุซูููฐ ุฏููุงูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณูุฏููููู ูููู ููุฏูุงูู ุจูุฑูููุชููู ุงูู ฺขููููุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ุณููููฐููุงู ููุฏูุงููููุณู ููุฑููู ฺขูุฑูุณูุชู ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุดูุบู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺููงูุณู ููุฏูุงูู ุชฺู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manufar wannan umarni ce domin Isra'ilawa su riฦa kawo hadayunsu, waษanda sukan yi a filin saura ga Ubangiji a wurin firist a ฦofar alfarwa ta sujada. Sai su yanka hadayu na salama ga Ubangiji.