Leviticus 17:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firist zai yayyafa jinin a bagaden Ubangiji, a ƙofar Tentin Sujada, yă kuma ƙone kitsen kamar ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْ يَيَّڢَا جِنِنْ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْ بَغَدٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ عَڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ، يَكُمَ ڧُواْنٜىٰ كِڟٜىٰنْ دُواْمِنْ هَدَايَ مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai firist ya yayyafa jinin a kan bagaden Ubangiji a ƙofar alfarwa ta sujada. Zai ƙone kitsen don ya ba da ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.