Leviticus 17:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Faɗa musu, ‘Duk wani mutumin Isra’ila ko wani baƙon da yake zama a cikinsu wanda ya miƙa hadaya ta ƙonawa ko sadaka
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹دُكْ مُتُمِنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُواْ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ عَثِكِنْسُ، وَنْدَ يَمِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا كُواْ وَتَ إِرِنْ هَدَايَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane Ba'isra'ile, ko baƙon da yake baƙunta a cikinsu, wanda ya miƙa hadaya ta ƙonawa ko sadaka,